Posts

Showing posts from October, 2019

[News] A Letter To Governor Ganduje by Mr Auta

Image
BUDADDIYYAR WASIKA ZUWA GA GWAMNAN KANO # # daga Mr. Auta Aka MURYAR NAKASASSU Mai girma gwamnan kano Dr Abdullahi umar ganduje kadimul Islam, kasancewarka uba kuma jagora sannan mai fada aji ya kamata inma magana ta sigar da zaka fahimta, kokarin kare mutuncinka Kai da kanka ba shine martabar cikar kamalarka ba, kamata yayi ka kokarta kare hakkin al'ummarka su kuma sai su kare mutuncin ka, batu nake akan kashin bayan kowacce Al'umma wato kananan yara, daya kawai! Akan daya kawai kuma itama da amincewarta hankalin kowanni mai mulki ya Gaza kwanciya a arewa, munaji muna gani aka bada shi ya fuskanci hukunci, amma yau Tara! Wayanda inda za'a tsaurara bincike ma sunfi haka abisa tilastawa batare da amincewa bah ake sacesu akaisu kudu ba kuma anan aka tsaya bah asa suyi ridda sannan adinga azabtar dasu INNALILLAHI amma yau ankama masu aikata haka sannan manyan arewa su kara gyara kwanciya tare da kafafen yada labarai, toh INA amfanin gwagwarmayar da mukasha wajen zaban

[Music] Sauti By Lilin Baba

Image
Download It Here

[MUSIC] Wonder. By Ykid. (Prod by Mega mix)

Image
The Hustle Baddest Rapper Name Ykid Come with another Gbedu Track Tittle "WONDER". After Releasing Fatima Enjoy It DOWNLOAD IT HERE